Karatun Ilimi
Gwamnatin jihar Kano ta kafa kwamitin da zai binciki dalilin da ya janyo daliban makarantun sakandiren jihar nan suka yi mummunar faduwa a jarrabawar 'qualifying'.
Gwamnatin jihar Kwara ta ce akalla almajirai 158 ne gwamnatin jihar Kwara ta kwashe daga titunan Ilorin tare da mayar da su jihohinsu a cikin shekara daya.
Iyayen yara a jihar Oyo za su shiga wani hali bayan shugaban makarantar da yaransu ke zuwa ya cika wandonsa da iska da kudin jarrabawar kammala sakandare.
Gwamna Seyi Makinde ya amince da ɗaukar malaman makaranta 7,000 da ma'aikata 100 a makarantun naƙasassu domin ingantar harkar neman ilimi a jihar Oyo.
Asusun ba da lamunin karatu na Najeriya (NELFUND) ya sanar da ranar 24 ga Mayu, 2024, a matsayin ranar da za a bude shafin yanar gizo domin neman lamunin.
Dalibar da aka ci zarfi a makarantar Lead British International School, Namitra Bwala ta shigar da kara kotu tana neman a bita ta diyyar N500,000, 000.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa tana shirin tallafawa masu hidimar kasa domin samar da matasa masu sana’akamar yadda Dr. Jamila Ibrahim ta bayyana.
Wani rikice ya barke a jami'ar Ibadan yayin da dalibai ke gudanar da zanga zanga kan karin kudin makaranta. Rundunar sojin da ke jamia'ar sun kama dalibai hudu.
Gwamnatin Kaduna karkashin jagorancin Malam Uba Sani ta bayyana shirinta na haɗe makarantu 359 da waɗanda ke wurare masu amince saboda matsalar ƴan bindiga.
Karatun Ilimi
Samu kari