
Joe Biden







Shehu Sani, tsohon sanata mai wakiltan Kaduna Central ya shawarci Shugaba Joe Biden na Amurka ya taya zababben shugaban Najeriya, Bola Tinubu, murnar cin zabe.

Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky ya gargadi kasahen Yamma cewa yakin ba zai tsaya a Ukraine kadai ba - kuma harin da aka kai wa kasarsa zai shafi sauran kasa

Bayan lokaci mai tsawo bai ce komai ba, rikicin Rasha da Ukraine ta farfado da Donald Trump, ya tsoma baki kan rikicin Rasha da Ukraine, yace ina ma yana mulki.

Shugaban Amurka, Joe Biden, ya tattauna da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da sauran shugabannin duniya 39 a taron koli kan canjin yanayi wanda aka fara yau.

Shugaban kasar Amurka, Joe Biden, a ranar Alhamis ya sanar da korar jakadun kasar Rasha 10 daga Amurka a yayin da kasar ke aiwatar da sabbin matakan hukunci bay

Yayin hawa jirgin sama, shugaban Amurka ya ci tuntube har sau uku yana faduwa kasa warwas. Daga bayyanar bidiyon, aka fara zargin da alamun shugaban na Amurka

A makon nan hugaban kasar Amurka ya ba haifaffar Najeriya mukami a Gwamnatinsa. Enog Ebong ta taba aiki har ta zama mataimakiyar Darekta kafin ta bar USTDA.

Joe Biden ya bude kofa ga duk masu neman shiga Soja a Amurka. Shugaba Biden ya sake canza sabon tsarin da Donald Trump ya kawo a kan Sojoji a watan Yulin 2017.

Bayan Trump ya bar mulki, an dawo da maganar takarar Okonjo-Iweala a WTO. Wasu Shugabannin Amurka sun aikawa shugaban kasa Joe Biden takarda a game da batun.
Joe Biden
Samu kari