Jihar Kano
Kungiyar Kwadago ta NLC reshen jihar Kano za ta shiga kafar wando daya da Gwamna Abba Gida Gida kan dakatar da albashin ma'aikata fiye da 10,000 a jihar Kano.
Jigo kuma dattijo a jam'iyyar NNPP, Buba Galadima ya bayyana cewa ba abin da dan takarar jam'iyyarsu ta NNPP, Rabiu Kwankwaso ya ce musu akan komawarsa APC.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya koka kan matakin da Abba Kabir Yusufa na ɗauka na dakatar da albashin ma'aikata sama da 10,000.
Wata babbar kotun tarayya mai zamanta a birnin tarayya Abuja, ta dakatar da gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, daga sake cafke Doguwa bisa zargin kisan kai.
Wasu daga cikin ƴan kasuwar da rusau ɗin Abba Gida-Gida ya ritsa da su, sun yi Sallar nafila domin neman samun ɗauki daga wajen Allah kan halin da su ke ciki.
Kotun shari'ar Musulunci da ke jihar Kano ta tasa keyar wani matashi lauyan bogi zuwa gidan gyaran hali da daurin watanni 15 ba tare da biyan kudin tara ba.
Tun kafin watan Yuni ya cika, Gwamnatin Jihar Kano ta biya albashin ma’aikatan gwamnati. Wannan ne albashin farko da aka biya a jihar ta Kano a karkashin NNPP.
Wani waliyyin amarya ya zabga abun kunya a gaban mutane da surikansa bayan ya sace kuɗin sadakin amarya ana dab da ɗaura a cikin wani masallaci a jihar Kano.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour ya caccaki gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf kan rushe gine-gine da yake yi a jihar, ya ce ya kamata a yi uzuri.
Jihar Kano
Samu kari