Jihar Kano
Yayin da ake cikin mawuyacin halin tsadar rayuwa a Najeriya, hukumar Kwastam ta fara raba kayan abincin da ta kwace a yau Juma'a 23 ga watan Faburairu.
Gwamnatin jihar Kano ta kafa kwamitin don ciyar da mutane yayin da ake tunkarar azumin watan Ramadan don saukakawa jama'a a halin kunci da ake ciki a kasar.
Babbar kotun jihar Kano ta rushe matakin dakatarwan da aka ɗauka kan tsohon gwamnan jihar, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ta aike da sako ga wasu shugabanni.
Yayin da maganar sake fasalin masarautun Kano ke kara yawa, Cibiyar kare jama’a a Najeriya (SHAC) ta tura gargadi ga hukumomi kan matsalar da ke neman faruwa a Kano.
Hukumar karbar korafe-korafen jama'a da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, ta bude rumbunan da ake zargin suna boye kayan abinci da ta rufe a jihar.
Yayin da ake cikin wani hali a Najeriya, Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero ya shawarci hukumar Kwastam kan irin yadda suke dakile kayan 'yan kasuwa kan kwacen kayansu.
Jam’iyyar APC a Najeriya ta ayyana zaben fidda gwanin jihar Edo wanda bai kammala ba bayan bayyanar 'yan takarar jam'iyyar har guda uku bayan kammala zaben.
Dakarun sojojin saman Najeriya da aka girke a Durbunde da ke karamar hukumar Takai a jihar Kano sun kama wani babban mai garkuwa da mutane mai suna Isah Abdul.
Wata kungiya a Kano mai suna Inuwar Masarautar Bichi ta sake tura wasika zuwa ga Majalisar jihar kan sake fasalin masarautun da ake tababa a kansu.
Jihar Kano
Samu kari