Jihar Kano
Matan da ke kaunar Abba Gida Gida sun yi zanga-zanga a jiya. Har a kudancin Najeriya, an samu Kwankwasiyya da masoyan Abba da su ka shirya zanga-zanga.
Wata kungiya ta matasan Najeriya ta yi kira ga hukunta Atoni Janar na jihar Kano kan firucinsa na zargin bangaren shari’a da aikata rashawa a hukuncin zaben Kano.
Farfesa Farouk Kperogi ya zargi alkalan kotun daukaka kara kan hukuncin kotu bayan fitar da takardun CTC da ya jawo cece-kuce a fadin kasar baki daya.
Lauyan kare hakkin dan Adam Enibehe Effiong ya yi magana kan dalilin da ya sanya Gwamna Abba Kabir Yusuf da Caleb Mutfwang suke da hujja a kotun koli.
Kungiyar fafutukar tabbatar da adalci da shugabanci na gari (AJGG) ta yi kira ga hukunta Haruna Isa Dederi, Atoni Janar kuma kwamishinan shari’a na jihar Kano.
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta haramta aiwatar da zanga-zangar da magoya bayan jam'iyyun APC da NNPP suka shirya a jihar kan hukuncin kotun daukaka kara.
Gwamnatin jihar Kano ta gano wasu daliban makarantar sakandire (JSS da SSS) a cikin ma'aikatan jihar. An kuma gano masu bautar kasa da dan shekara 13 a ciki.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya sallami ma'aikata fiye da dubu uku a gwamnatinsa saboda daukarsu aiki ba tare da ka'ida ba, ya kuma mayar da dubu tara.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Abba Kabir Yusuf ta sake tura karin dalibai 50 cikin 1,100 da ta dauki nauyinsu zuwa kasar Indiya domin yin digiri na biyu.
Jihar Kano
Samu kari