Jihar Jigawa
Wasu da ake zargin masu goyon bayan Sanata Babangida Hussaini a Jigawa sun yi wa tsohon hadimin Badaru Abubakar duka kan sukar mai gidansu a gidan rediyo.
Gwamnonin Kano, Jigawa da Sokoto sun ware kudi domin ciyar da masu azumi a Ramadan din 2025. Ana raba abinci da aka dafa a kullum domin buda baki.
Gwamna Umar Namadi na Jigawa, Umar Namadi ya maince da rage lokutan aiki ga ma'aikatan gwamnati saboda damar samun ibada cikin nitsuwa a azumin Ramadan
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya caccaki salon mulkin jam'iyyar APC inda ya ce ya yi kamanceceniya da na Fir’auna wurin ganawa al'umma azaba.
Rundunar 'yan sanda sanda ta kama Alhassan Isa da ake zargi da satar mota a Jigawa, kuma ya amsa laifinsa, yayin da ake shirin gurfanar da shi gaban kotu.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ce a yanzu haka malamai sun kore su a siyasa sun fara yakin neman zabe suna nuna wanda ya kamata a zaba.
Jihar Jigawa da ke fama da matsanancin rikicin manoma da makiyaya ta fara kokarin hada kan bangarorin biyu domin tabbatar da an daina zubar da jinin jama'a.
Gwamnatin jihar Jigawa ta yi hadaka da masana daga Saudiyya domin habaka noman dabino, za a mayar da Jigawa mafi yawan noma da samar da dabino a Najeriya da Afrika.
Gwamnatin Umar Namadi ta jihar Jigawa ta sanar da ware akalla Naira biliyan 30 domin ba 'yan majalisa damar gudanar da ayyukan da za su taimaki al'umarsu.
Jihar Jigawa
Samu kari