Malamin addinin Musulunci
An shiga firgici a Hotoro Maraba, Kano, bayan wani matashi ya kashe ladan masallaci a sallar Asuba, lamarin da ya sa ‘yan sanda suka mamaye yankin.
A labarin nan, za a ji cewa fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Murtala Asada ya ce ba haka kawai ya ke zargin karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ba.
Majalisar ƙasa ta Austria ta amince da sabuwar doka da ta haramta sanya hijabi ga ’yan mata Musulmai ƙasa da shekara 14 a makarantu wanda ake sukar matakin.
Farfesa Mansur Ibrahim Sokoto ya yaba wa Alhaji Aliko Dangote game da ware kashi daya cikin hudu na dukiyarsa a wakafi idan ya rasu domin ayyukan alheri ga jama'a.
Zaman aure a Musulunci na bukatar zaman lafiya da kwanciyar hankali. Sheikh Jamilu Zarewa ya fadi yadda kishiyoyi za su magance kishin idan miji zai kara aure.
A labarin nan, za a ji cewa Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar III ya ce babu abin da ya shafi wadanda ba Musulmi ba da shari'ar Muslunci.
Sheikh Ibrahim Zakzaky ya bayyana cewa batun Buhari ya kare tun da Allah ya masa rasuwa amma abin da ya sani Allah zai yi masu hisabi a ranar Lahira.
Sheikh Ahmad Gumi ya kare matsayinsa kan tattaunawa da ’yan bindiga, yana mai cewa babu wata dokar addini ko ka’ida ta duniya da ta haramta yin sulhu da miyagun.
Sheikh Ahmad Gumi ya jaddada cewa sace dalibai ba ya kai kashe sojoji muni, yana mai cewa dole a shiga tattaunawa da ’yan bindiga domin samun zaman lafiya.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari