Addinin Musulunci da Kiristanci
Kungiyar hadin kan Yarbawa ta mika kokenta ga gwamnati a kan yunkurin wasu mutane na samar da kotun shari'ar Musulunci a jihar bisa wasu dalilansu.
Fasto Johnson Suleman ya ragargaji Bola Tinubu kan wahalar rayuwa da ake ciki a Najeriya. Faston ya bukaci 'yan Najeriya su dauki darasi a zaben 2027.
Dattawan Kiristocin Najeriya sun caccaki Tinubu kan halartar taron Larabawa da kasashen Musulunci, suna masu zargin hakan ya saba wa kundin mulki.
Wani malamin addini ya koma bautar gargajiya saboda girmama iyaye da kakanni. Malamin ya yi ridda ne bayan karatun boko mai zurfi da ya yi a jami'a.
Jami'an tsaro sun kama wani mai bautar gumaka da ya wulakanta Kur'ani a jihar Oyo. Mai bautar gumakar ya banka wuta ga Al-Kur'ani kafin cafke shi.
ACP Daniel Itse Amah, wanda yanzu ake kira Muhammad, ya karbi addinin Musulunci a 2025, yayin da yake ci gaba da aiki da gaskiya da nuna kyawawan dabi’u.
Manyan malaman Musulunci sun gudanar da addu'o'i na musamman da saukar Alkur'ani ga Gwamna Agbu Kefas na jihar Taraba domin samun nasarori a mulkinsa.
Fasto Adeboye ya ayyana kwanaki 100 na azumi don addu’ar zaman lafiyar duniya, hana yaƙi na uku da addu’a ga Najeriya kan dakile cin hanci da bala’o’i.
Wani malamin coci, Fasto Buru ya halarci taron addu'o'i da buɗe sabon masallaci a Tudun Biri da ke jihar Kaduna, ya ba da gudummuwar butuci da tabarni.
Addinin Musulunci da Kiristanci
Samu kari