Addinin Musulunci da Kiristanci
Fitaccen dan TikTok ɗin nan, Habeeb Hamzat wanda aka fi sani da Peller ya ba da labarin dalilinsa na canza addini daga Musulunci zuwa Kiristanci.
Fasto Tunde Bakare ya ce dole sai an yi juyin juya hali kafin a samu sauyi a Najeriya. Ya ce dole a sauya dabi'a da kafin Najeriya ta gyaru da halin da take ciki.
An gudanar da taron addu'a wa tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari addu'a a cocin kasa da ke Abuja. Hakan na cikin jerin bukukuwan da aka yi na mako daya.
Kungiyar MURIC ta nemi a kafa kotunan Shari’a a Kudu maso Yamma da kuma ayyana ranar Juma’a a matsayin hutu don sauƙaƙa wa Musulmai yin ibada a kasar.
Kungiyar kare hakkin Musulmi, MURIC ta bukaci kafa kotunan Shari’a a jihohin Kudu maso Yamma da kuma ayyana ranar Juma’a ta zama hutu a Najeriya.
Malaman cocin Katolika a jihohin Kudancin Najeriya da suka hada da Enugu sun nemi a yi addu'a da azumi domin kawo karshen matsalar tsaro a Najeriya baki daya.
Fitaccen malamin Musulunci a jihar Kwara, Dr Sharafdeen Gbadebo Raji, ya fusata mutane bayan maganganunsa kan zargin bautar gumaka a birnin Ilorin.
Wani rahoto ya nuna yadda addinin Musulunci ya zamo mafi karuwa a duniya a yanzu. Musulunci ne addinin da yake karuwa ba tare da mabiyansa na raguwa ba.
Wata kungiyar Musulmai a Arewa ta bukaci shugaba Bola Tinubu ya dauki Kirista a zaben 2027 mai zuwa a matsayin mataimaki, ya ajiye Sanata Kashim Shettima.
Addinin Musulunci da Kiristanci
Samu kari