INEC
'Yan sanda sun yi nasarar kame wasu 'yan daban da suka yi barna a lokacin da ake kada kuri'u a zaben da aka gudanar na cike gurbi a jihar Kano da ke Arewacin kasa.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta sanar da ifeoluwa Ehindero na jam'iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben Majalisar Tarayya ta Akoko a jihar Ondo.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta sanar da sakamakon zaben cike gurbi a jihar Kano inda ta sanar da Bello Muhammad na NNPP wanda ya lashe zaben cike gurbi.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta sanar da wanda ya yi nasara a zaben cike gurbi da aka gudanar a jihar Legas inda ta ce Laguda na APC shi ya lashe zaben.
Hukumar zaɓe ta ƙasa mai zaman kanta INEC ta dakatar da zabe a wasu mazabun yan majalisa uku a jihar Kano, Enugu da kuma Akwa Ibom kan ɓarkewar rikici.
Yayin da ake ci gaba da zaben cike gurbi a Plateau, masu kada kuri'a sun tsare wani jami'an hukumar INEC kan rashin kawo isassun kayayyakin zabe a Jos.
Kungiyar CAN reshen jihar Taraba ta karyata jita-jitar cewa ta tilasta dan takarar jam'iyyar SDP janyewa dan takarar PDP a zaben da ake gudanarwa na cike gurbi.
Wani wakilin jam'iyyar PDP a jihar Kaduna, Yusuf Abubakar, ya zargi wasu jami'an tsaro da sa hannu a sayen kuri'u da ake yi a zaben cike gurbi da ke gudana a jihar.
Ana gudanar da zaben cike gurbi a Najeriya a yau Asabar, 3 ga watan Fabrairu, inda mutane 4,613,291 da suka mallaki katunan zabe za su yi zabe a kananan hukumomi 80.
INEC
Samu kari