India
Akwai tarin al'adu da dama a ƙasashen duniya wanda ya bambanta da saura, wasu kasashe sun amince da tsarin mata su biya maza sadaki yayin da suke neman aure.
Wata mata ‘yar kasar Indiya da mijinta ya ce ta mutu a wani hatsari an gan ta ta bude idanuwanta jim kadan kafin a kona ta. Wannan lamari ya ba mutane mamaki.
'Yan sanda a Indiya sun tsare wani tantabara na tsawon wata takwas a hannunsu bisa zarginta da yi wa China leken asiri, daga bisani an saki tantabara bayan bincike.
Hukumomi a Indiya sun rushe babban masallacin Juma'a a birnin New Delhi mai cike da tarihi wanda ya fi shekaru 600 a duniya, Musulmai sun yi martani.
An bayyana yadda matasan Najeriya suka shilla kasar Indiya domin halartar taron zagayowar ranar 'yancin kai a kasar da ke nahiyar Asiya da za a yi nan kusa.
Rahotanni da suka fito na nuna cewa Mallam Isa Gusau, mai magana da yawun gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya rasu. Gusau ya rasu ne sakamakon rashin lafiya.
Asma'u Sani, yarinyar da ke fama da jinyar cutar daji ta riga mu gidan gaskiya yayin da ake shirye-shiryen fitar da ita kasar Indiya don ya mata aiki.
Gwamna Abba Kabir da Sanata Rabiu Kwankwaso sun gwangwaje dalibai da makudan daloli har 200 kafin tashinsu zuwa kasar Indiya don karo karatun digiri na biyu.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nada Delu Bulus Yakubu a matsayin shugabar Hukumar Jin Dadin Al'umma (NSIPA) a yau Alhamis 14 ga watan Satumba a Abuja.
India
Samu kari