Jihar Imo
Wasu masu shirin zama ma'aurata sun hadu da ajalinsu sakamakon sabon harin da yan bindiga suka kai karamar hukumar Ideato ta arewa a jihar Imo a ranar Talata.
Yayin da ya rage kwanaki a fafata babban zaben wannan shekara da muke ciki, wasu mutane d'auke da bindigu sun yi ajalin shugaban YPP na wata gunduma a Imo.
Gwamnan jihar Imo ya yaba wa gwamnatin tarayya karƙashin jagorancin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, bisa taimakon da jihar ta samu a yaki da rashin tsaro.
Tsagerun 'yan ta'adda sun sake kai mummunan hari Ofishin hukumar 'yan sanda dake Atta a jihar Imo. An ce dun jefa abubuwa fashewa kana suka tashe su da dare.
Tsohon gwamnan jihar Imo, Ikedi Ohakim ya sanar da yadda kwarraun makasan haya suka so halak shi tare da yaransa biyu amma motarsu bata jin harsashi,suka tsere.
Wani tsohon gwamnan da aka kai farmaki kan ayarin motocinsa ya fito ya bayyana abin da ya faru da kuma yadda ya shiga matsanancin tashin hankali mai girma.
Bayanan da muke samu da yammacin ranar Litinin sun nuna cewa wasu miyagun yan bindiga sun farmaki ayarin tsohom gwamnan jihar Imo, sun halaka yan sanda hudu.
Sojoji a Nigeria sun kama 'yan awaren IPOB da ake zargi da kashe tsohon hadimin shugaban kasar Nigeria Jonathan, Ahmed Gulak a Jihar imo da ke kudu maso gabas
Hukumar DSS ta bayyana cewa, ta kama wadanda ke kitsa hanyoyin da ake kai hare-hare kan hedkwatar hukumar INEC, ta zabe mai zaman kanta a jihar Imo a Kudu.
Jihar Imo
Samu kari