Ilimin Kimiyya
Hukumar ilimin bai daya ta jihar Kano ta ce babu gaskiya a zargin da ake mata na nuna son rai a jarraawar daukar malaman BESDA. Malamai sama da 5000 za a dauka aiki
Rahoto ya zo cewa wasu ami’o’in Arewa sun yunkuro, ana kokarin rungumar fasahar AI a tsarin ExploreCSR. Ana so komfuta ta rika mu’amala tamkar Bil Adama.
A ranar Laraba, majalisar dattawa ta gabatar da kudurin hukuncin dauri na watanni 6 ga iyayen da suka yi watsi da ƴaƴansu tare da ƙin tura su makarantar boko.
Jami’ar Bayero Kano ta baiwa Gwamna Abba Kabir Yusuf darajar girmamawa a bisa namijin kokarinsa na daga darajar ilimi a jihar Kano, a taron yaye dalibai karo na 33.
Rundunar ‘yan sandan jihar Yobe ta kama Mista Adamu Garba Hudu, malami a kwalejin kimiyya da fasaha ta Al-Ma’arif da ke Potiskum kan laifin lalata da dalibai.
Gwamna Muhammad Umar Bago na jihar Neja ya sanar da aniyar gwamnatinsa na samar da sabbin jami'o'i 10 mallakin gwamnatin jihar daga yanzu zuwa 2027.
Gwamnatin tarayya ta ce za ta gina wata makarantar sakandare ta zamani a Abuja, wacce za a kashe naira biliyan 1.7 wajen gina ta, kuma a cikin shekara daya.
Hukumar NDLEA ta ce rahoton da wani jami'in ta ya fitar na cewa kaso 60% cikin 100% na daliban Kano na shan kwayoyi ba gaskiya ba ne, ta ce kuskure aka samu.
Masana harkokin ilimi sun fitar da wasu muhimman dalilai da suka sa ilimi ya gaza a Najeriya musamman a makarantun firamare da yara ba sa iya karatu.
Ilimin Kimiyya
Samu kari