Ilimin Kimiyya
Farfesa Emmanuel Osodoke, shugaban kungiyar malaman jami'o'in Najeriya, ASUU, ya kira wasu jami'o'in jihohin Najeriya a matsayin makarantun 'bogi', The Cable t
Kungiyar Malamai Masu Koyarwa ta Jami'o'i reshen jami'ar Nnamdi Azikiwe ta snar da shiganta yajin aikin sai baba ta gani bayan amincewar malaman jami'ar UNIZIK.
Wani farfesan kasar Koriya ta Kudu masi suna Cho Jae-weon ya ba da mamaki yayin da ya kirkiri wata na'urar sarrafa toroso zuwa wani abu mai amfanin gaske...
Kamar yadda matashin mai suna Ebuka Peter Ezeugwu ya bayyana, da ilimi mai arha kuma nagarttacce na Najeriya da ya samu ne yasa har ya iya zuwa kasar waje.
A ranar Litinin, 8 ga watan Agusta, Hukumar Shirya Jarrabawa ta WAEC ta fitar da sakamakon jarrabawar daliban 2022 na babban ajin karshe na sakandare, WASSCE.
A ranar 30 ga watan Yun, Alena Wicker, yarinyar mai shekaru 13 ta sanar cewa ta samu gurbin karatu a Jami'ar Alabama da ke Birmingham Heersink domon karatun lik
Birnin Landan - Wani Likitan da ke birnin Landan ya hada kai da Sanata Ike Ekweremadu da matarsa, Beatrice, a Burtaniya da shirin girban kodar wani dan Najeriy.
Gwamnatin Jihar Kano ta bada tallafin karatu na Naira miliyan 3 ga wani dan jihar, Suyudi Sani, saboda bajinta da ya nuna a jarrabawar shiga makarantun gaba da
Muslim Rights Concern ta ce an samu kicibis a jadawalin jarrabawar SSCE na bana. Shugaban MURIC, Ishaq Akintola ya yi wa hukumar uzuri, ya ce kuskure aka yi.
Ilimin Kimiyya
Samu kari