Ibadan
Tsohon ministan kwadago kuma tsohon shugaban bankin First, Prince Ajibola Afonja, ya riga mu gida. gasƙiya sakamakon hatsarin da ya rutsa da shi a jihar Oyo.
Wani rikice ya barke a jami'ar Ibadan yayin da dalibai ke gudanar da zanga zanga kan karin kudin makaranta. Rundunar sojin da ke jamia'ar sun kama dalibai hudu.
Kasuwar kayan abinci ta duniya dake jihar Oyo ta yi gargadin daukar matakin ba sani ba sabo kan duk dan kasuwar da aka kama yana boye abinci domin daga farashi
An shiga fargaba bayan 'yan bindiga sun yi garkuwa da fitaccen Fasto kuma shugaban cocin RCCG a jihar Oyo da sauran fasinjoji a mota a kan hanyarsu ta zuwa Legas.
Yayin da wasu kafafen yada labarai suka sanar da mutuwar tsohon gwamnan Oyo, Dakta Omololu Olunloyo ya ƙaryata rade-radin inda ya ce har yanzu ya na nan.
Wata kotu a Ibadan ta yi umarnin a rufe wasu mutane 29 da ake zargi da fafutukar kafa kasar yarbawa da aka kama a jihar Oyo. Sun yi ynukurin kai hari
An yi karin kudin makaranta wa sabbin dalibai da za su fara karatu a zangon shekarar 2024 na jami'ar Ibadan. Kudin ya karu da kusan kashi 480 cikin 100.
Osi Balogun na Ibadanland, Oba Gbadamosi Adebimpe ne ya gabatar da sunan Oba Olakulehin a matsayin wanda ya dace ya zama sabon Sarkin kasar Ibadan.
Tsohon hadimin gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodun, Farfesa Joseph Odemuyiwa ya rasu bayan ya gamu da mummunan hatsarin mota kan hanyarsa ta zuwa Ibadan.
Ibadan
Samu kari