Hotuna: Tinubu Da Wasu Manyan Kasa Sun Halarci Nadin Sarautar Ganduje Da Gwaggo a Ibadan

Hotuna: Tinubu Da Wasu Manyan Kasa Sun Halarci Nadin Sarautar Ganduje Da Gwaggo a Ibadan

  • An nada Gwamnan Jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje sarautar Aare Fiwajoye na kasar Ibadan
  • Ita kuma matarsa Farfesa Hafsat Ganduje an mata nadin sarautar Aare Fiwajoye na kasar ta Ibadan
  • Manyan mutane a Najeriya sun hallarci taron nadin saurautar ciki har da dan takarar jam'iyyar APC a zaben 2023, Bola Ahmed Tinubu

ABIN LURA: Za ku iya ceton rayuwar diya mace dake cikin hadari. Bada gudunmuwarka ga Patreon na Legit

A yau Asabar 18 ga watan Yuni ne aka nada gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje da matarsa Farfesa Haftsat Ganduje sarauta a masarautar Ibadan.

Mai martaba Olubadan na Ibadan, Dr Lekan Balogun ya nada Ganduje sarautar Aare Fiwajoye ita kuma Hafsat aka nada ta sarautar Aare Fiwajoye, rahoton Leadership.

Nadin Sarautar Ganduje da Gwaggo.
Hotuna: Tinubu Da Wasu Manyan Kasa Sun Halarci Nadin Sarautar Ganduje Da Gwaggo a Ibadan. Hoto: @LeadershipNGA.
Asali: Twitter

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Wasu manyan mutane a Najeriya sun samu halartar nadin sarautar cikinsu har da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC a zaben 2022 kuma jagoran jam'iyyar na kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.

Kara karanta wannan

Da duminsa: APC ta Lashe Zabe a Karamar Hukuma ta Farko a Ekiti

Ga hotunan a kasa:

Nadin Sarautar Ganduje da Hafsat a Ibadan.
Hotuna: Tinubu Da Wasu Manyan Kasa Sun Halarci Nadin Sarautar Ganduje Da Gwaggo a Ibadan. Hoto: @LeadershipNGA.
Asali: Twitter

Nadin Sarautar Ganduje a Ibadan.
Hotuna: Tinubu Da Wasu Manyan Kasa Sun Halarci Nadin Sarautar Ganduje Da Gwaggo a Ibadan. Hoto: @LeadershipNGA.
Asali: Twitter

Tinubu a wurin nadin sarautar Ganduje.
Hotuna: Tinubu Da Wasu Manyan Kasa Sun Halarci Nadin Sarautar Ganduje Da Gwaggo a Ibadan. Hoto: @LeadershipNGA.
Asali: Twitter

Nadin Sarautar Gwamna Ganduje
Tinubu Da Wasu Manyan Kasa Sun Halarci Nadin Sarautar Ganduje Da Gwaggo a Ibadan. Hoto: Oluyole FM
Asali: Facebook

Nadin Sarautar Gwamna Ganduje.
Hotunan Nadin Sarautar Ganduje Da Gwaggo a Ibadan. Hoto: Oluyole FM.
Asali: Facebook

Nadin Sarautar Gwamnan Kano Ganduje.
Tinubu Da Wasu Manyan Kasa Sun Halarci Nadin Sarautar Ganduje Da Gwaggo a Ibadan. Oluyole FM.
Asali: Facebook

Dakaci karin bayani ...

Asali: Legit.ng

Online view pixel