Rikcin makiyaya a Najeriya
Malamin addinin Islama dan jihar Kaduna, Sheikh Abubakar Gumi ya kai ziyara wajen 'yan bindiga da nufin tattaunawa da shugabbanin 'yan bindigan. Kalli hotunan.
Gwamnatin jihar Abia ta bayyana cewa tana biyan N100,000 kan duk wata saniya da manoma suka kashewa makiyaya a jihar Abia. Ana kuma biyan manoma wannan adadin.
Dattawan Arewa sun bayyana rashin jin dadinta ga yadda a ke kuntatawa Fulani masu bin doka da oda a kudancin Najeriya. Hakan na daura Najeriya kan hatsari.
Mataimakin gwamnan jihar Benue ya bai wa gwamnonin jihohin da ke fama da rikicin makiyaya da manona da su bi shawarar da gwamnatin jihar Benue ta yanke a baya.
Gwamnatin jihar Ogun ta fito karara ta gwale zuwan Sunday Igboho jihar domin ya kori Fulani a fadin jihar. Sunday ya ci alwashin korar Fulani a yankin Yarbawa.
Makiyaya da aka kora daga jihar Ondo sun koma Jjihar Ekiti. Manoma sun bayyana cewa da zuwansu har sun shiga gona mai darajar N10m sun lalata komai dake ciki.
Bayan kona gidansa da safiyar yau, Dan gwagwarmayar yarbawa Sunday Igboho ya bayyana cewa, asarar da aka masa sakamakon kona gidansa ya haura Naira miliyan 50.
Tsohon ministan kudi, Olu Falae, yayi korafi akan sabon harin da makiyaya su ka kai gonarsa dake Akure, babban birnin jihar Ondo, Premium times ta wallafa haka.
Rahotanni sun kawo cewa mutane biyu sun mutu a wani karo tsakanin makiyaya da manoma a Sobe, karamar hukumar Owan ta yamma da ke jihar Edo.
Rikcin makiyaya a Najeriya
Samu kari