Hare-haren makiyaya a Najeriya
Hukumar dillacin labarai na kasa ta ce lokacin da gwamnatin jihar Filato ta fito da jerin sunayen wadanda za su amfana da Remi Tinubu, babu musulmi ko guda a ciki.
Tun bayan hawan Shugaba Tinubu karagar mulki ya ke ta rusa wasu daga cikin tsare-tsaren tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari da su ka hada da kiwon shanu.
Kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) reshen Kaduna, ta bukaci mazauna jihar da su tashi tsaye wajen kare kawunansu daga hare-haren 'yan bindiga da suka addabesu.
Rundunar sojoji a jihar Plateau ta ce ta kama shanu da awaki fiye da dubu daya da ke gararanba a gonakin mutane tare da yi musu barna a karamar hukumar Mangu.
Al'ummar Hausawa a karamar hukumar Takum ta jihar Taraba sun koka a kan hare-haren da suke zargin yan kabilar Kuteb suna kaiwa mutanensu ba tare da dalili ba.
Al'ummar Hausawa da ke karamar hukumar Takum a jihar Taraba sun zargi kabilar Kuteb da kashe musu mutane 32 inda suka bukaci mahukunta su dauki mataki akansu.
Hukumar Kula da Muhalli a birnin Tarayya Abuja ta yi barazanar kama masu kiwo a birnin tare da kwace shanunsu don mikasu zuwa kotu don daukar mataki akansu.
Yayin da ake ci gaba da yaki da ta'addanci a Arewa, wani rikici ya barke, inda makiyaya da manoma suka hallaka kansu a wani yankin jihar Filato da ke Arewa.
Gwamnan jihar Niger, Umar Bago ya sha alwashin kawo karshen 'yan bindiga a jihar, ya koka kan yadda suka mamaye wuraren da ke cike da arzikin ma'adinai a jihar.
Hare-haren makiyaya a Najeriya
Samu kari