Ahmad Lawan
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Damaturu ta sanya ranar 28 ga watan Satumba, 2022 domin yanke hukunci kan Kes ɗin halactaccen ɗan takarar Yobe ta arewa.
Ahmad Lawan yana cikin wadanda aka ga babu sunansu a cikin wadanda za su yi takara. Wannan zai zama karon farko tun shekarar 1999 da ba zai tsaya takara ba.
Jiya Sanata Olamilekan Adeola yayi gargadi da cewa za a rusa hukumar da ba ta kawo kudi. Gwamnati tana bukatar kudin shiga domin ta aiwatar da kasafin kudi.
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ya gana da tsoffin Shugabannin Najeriya, Abdulsalam Abubakar da Ibrahim Badamasi Babangida a gidajensu da ke Minna.
Sanata mai wakiltar Kogi ta yamma a majalisa ya kawo kudirin da zai hana mabiya addini guda su tsaya takara. Kila dokar za ta fara aiki ne bayan zaben 2023.
Bashir Machina, dan takarar da yayi nasarar lashe zaben fidda gwani ta kujerar sanata mai wakiltar mazabar Yobe ta Arewa, ya musanta janyewa Sanata Ahmad Lawan.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Ibrahim Lawan, ya yi kura da babbar murya a gaggauta hukunta wanda ya kashe Malami a Yobe, majalisa zata rinka bibiya.
Hon. Oluwole Oke yace Kwamitin asusun gwamnati a majalisar wakilan tarayya sun shiga binciken Ministan harkar gona da raya karkaka na kasa, Muhammad Mahmood.
Sanatocin Kaduna sun yi magana a kan jita-jitar radawa Kaduna suna. Sanata Uba Sani yace labarin da ke zagaye gari na canzawa jihar Kaduna suna ba gaskiya ba ne
Ahmad Lawan
Samu kari