Ahmad Lawan
Za a ji Ahmad Lawan ya yi magana yayin da batun tsige shi ya kara karfi. Ana jita-jitar Lawan ya ki sanar da sauya-shekar Sanatocin saboda gudun a tsige shi.
Abuja - Shugaban Majalisar Dattawan Sanata Ahmad Lawan ya ce Naira biliyan 900 da aka ware don yaki da rashin tsaro a kasar yayi kadan. Rahoton Daily Trust
Za a ji labari Enyinnaya Abaribe yace sun yi tarayya da Sanatocin APC a game da batun tsige shugaban kasa saboda matsalar tsaro da ya adabbi yankin kasar nan.
Za a ji labari Malam Garba Shehu ya fitar da jawabi a dalilin wa’adin da wasu Sanatoci suka ba Muhammadu Buhari na cewa za su tsige shi daga kan karagar mulki.
Shugaba Muhammadu Buhari, a ranar Talata, ya bukaci Majalisar Dattawa ta tabbatar da nadin mukadashin alkalin alkalai na kasa, Mai sharia Ariwoola, matsayin CJN
Za a ji wani Gwamna, Minista, Sanatoci na fuskantar dauri a gidan yari a dalilin takara fiye da 1 domin yanzu bai halatta a saye fam din takarar kujeru biyu ba
Sanata Ahmad Ibrahim Lawan ya yi Allah-wadai da harin da aka kai a gidan maza da ke Kuje. Shugaban majalisar ya ce akwai hadin-bakin wasu da ke aiki a kurkukun.
ihar Yobe : Wanda ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar APC a mazabar Yobe ta Arewa, Bashir Machina, ya sanar da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC).
Majalisar Dattawar Najeriya ta tafi hutun Sallah har sai ranar 19 ga watan Yuli za ta dawo. Shugaban majalisar dattawan, Sanata Ahmad Lawan ne ya bada sanarwar
Ahmad Lawan
Samu kari