IBB - General Ibrahim Badamasi Babangida
A littafin tarihinsa da aka rubuta, an fahimci cewa shekara 3 da barin kujerar Shugaban Kasa, Olusegun Obasanjo ya koma neman bashi daga abokansa a gidan soja.
Tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya, Atiku Abubakar ya kai wata ziyara jihar Neja, ya gana da tsohon shugaban kasan Najeriya Ibrahim Badamasi Babangida.
Yayin da PDP ke kara lumewa cikin rikici, tsohon shugaban Najeriya ya ce ba za ta sabu ba, zai kira zaman sulhu domin tabbatar da an yi komai cikin tsanaki.
A jiya Bola Tinubu ya kai ziyara zuwa gidan Janar Ibrahim Badamasi Babangida, a nan ne Babangida ya daukowa Tinubu batun tsufa da karfin lafiya yayin ziyarar.
Abin da aka warewa domin tsofaffin shugabanni a kasafin kudin badi shi ne N13.80b. Tsofaffin shugabannin farar hula da na sojoji da mataimakansu za su ci fansho
Tsohon shugaban ƙasa a mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, ya bayyana cewa ba abune mai sauki ba ya yi aure a shekarunsa tun bayan mutuwar matarsa.
Tsofaffin Shugaban Najeriya, Ibrahim Badamasi Babangida da Abdussalam Abubakar sun hadu da ‘Dan takarar Shugaban Kasa, Rabiu Kwankwaso mai neman mulki a NNPP.
Shugaban kasan Najeriya, Goodluck Ebele Jonathan ya shawaci 'yan Najeriya kan irin shugabannin da ya kamata a ce sun zaba a zaben 2023 mai zuwa nan ba da jimawa
Tsohon shugaban ya gana da tsoffin shugabannin na soji ne a gidajensu da yammacin yau Alhamis 15 ga watan Satumba, Vanguard ta ruwaito a yau Alhamis 15 ga wata.
IBB - General Ibrahim Badamasi Babangida
Samu kari