
Sheikh Kabiru Gombe







Za a ji Isa Ali Pantami ya samu lambar yabo a Abia, An ba shi kyautar Best Performing Digital Minister for the Year 2022 ne a ranar tunawa da fasahohin zamani.

Za a ji an yi zama domin sauraron karar Sheikh Abduljabbar Kabara, kuma an kori kararsa. Lauyoyin da ke bada kariya sun kuma galaba a kotun tarayya na Abuja.

Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Isa Ali Ibrahim Pantami yayi bayanin kalubalen da ya fuskanta saboda kawo tsarin NIN, abin ta kai ga barazanar kisa

Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum ya yi wa almajiransa bayanin harin da aka kai masu a ranar Laraba, 31 ga watan Agusta 2022 a masallacinsa da ke garin Bauchi

Abduljabbar Nasiru Kabara ya nemi a taimaka masa da lauyan da zai yi masa aiki kyauta, amma an hana Shehin hayar lauya saboda yana samun kudin da ya kai N300000

Laftana Janar Alani Akinrinade ya koka da halin da Najeriya ta ke ciki. Tsohon Sojan kasan ya shiga cikin sahun masu sukar Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari.

Tsohon Minista Richard Akinjide ya bar Duniya ya na da shekaru 88 dazu nan. Akinjide ya rike Minista tsakanin 1960 zuwa 1970, ‘Diyarsa ma ta taba yin Minista.

Yan sandan jahar Lagas sun kama shahararriyar yar wasar kudu wato Nollywood, Funke Akindele-Bello kan shirya liyafa a gidanta duk da dokar hana taron jamaá.