Tsadar Mai
Daga karshe, Kungiyar ECOWAS ta yi magana kan zanga-zangar da ake yi a Najeriya inda ta jajantawa wadanda suka rasa rayukansu tare da ba da shawara.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya fito ya gayawa 'yan Najeriya dalilinsa na cire tallafin man fetur a jawabin da ya yi kan zanga-zangar da ake yi a fadin kasar nan.
Bola Tinubu ya yi fatali da maganar dawo da tallafin mai duk da korafi da ake ta yi kan haka a ƙasar inda ya ce matakin ya jefa al'umma a kunci amma ya zama dole.
Rahotanni sun tabbatar da cewa rijiyar mai na kamfanin NNPCL ta ci karo da matsala yayin da wata gobara ta kama a jihar Rivers wanda aka yi nasarar dakilewa.
Matasa a jihar Legas sun nemi sauran takwarorinsu a kasar nan da su daina mararin fita zanga-zangar gama gari da aka shirya gudanarwa a ranar 1-10 Agusta, 2024.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya katsr hutun da majalisar ta tafi a makon jiya, ya haɗa zaman gaggawa kan muhimmin batu na ƙasa.
Matasan Najeriya sun fara nuna goyon bayansu ga Dangote a kafar sada zumunta ta Twitter tun bayan da aka bayyana fara rikici tsakanin Dangote da wasu jami'ai.
Kamfanin man fetur na kasa (NNPCL) ya fitar da wata sanarwa inda ya bayyana karancin mai a halin yanzu yayin da gidajen mai suka daidaita farashin man.
Mai kamfanin BUA ya ce yanzu kam an samu saukin dala, don haka zai sauke farashin kayan kamfaninsa, musamman ma dai siminti da ya haura Naira 10000.
Tsadar Mai
Samu kari