Yan Kwallo
Yan kwallon Najeriya Super Eagles zasu buga wasarsu na kifa daya kwala a gasar kofin nahiyar Afrika tare da yan kwallon kasar Tunisiya. Za'a fara buga wannan wa
Yayinda ake shirin buga wasar kifa daya kwala na gasar kofin nahiyar Afrika (AFCON) tsakanin Najeriya da Tunisiya ranar Lahadi, da alamun yan adawan Najeriya.
Jami'an yan sanda sun hana fusatattun masoya kona gidan dan kwallon Sierra Leone, Kei Kamara, a birnin Freetown bayan zubar da fenariti da ya sabbaba fitarsu.
Hugo Maradona, kanin fitaccen dan kwallon duniya dan kasar Argentina, ya rasu sakamakon bugun zuciya yana da shekaru 52 a duniya, Daily Trust ta ruwaito. Hugo y
Mai tsaron gidan kungiyar kwallon kafa na mata ta kasar Iran ta lashi takobin kai hukumar kwallon kasar Jordan bisa tuhumarta da sukayi na cewa namiji ce..
An tuhumci mai tsaron gidan kungiyar kwallon matan kasar Iran, Zohreh Koudaei, da kasancewa namiji bayan nasarar da Iran ta samu kan Jordan a wasar kwallo a Sat
Wasa tsakanin Manchester United da abokiyar hamayyarta Liverpool, wanda aka lallasa United da ci 5 babu ko ɗaya ya ja hankalin duk wani ma'abocin kwallon kafa.
Ɗaya daga cikin ‘yan wasan kwallon kafar Najeriya ta Super Eagles, Victor Osimhen mai shekaru 22 ya bayar da labarin yadda rayuwarsa ta canja cikin shekaru kada
Abokan wasan Ahmed Musa sun nuna masa soyayya bayan kyaftin din na Super Eagles ya cika shekaru 29 a duniya, sun yi masa wanka da kek shi kuma yana ta murmushi.
Yan Kwallo
Samu kari