
Femi Adesina







Babban mai taimaka ma shugaba Buhari a ɓangaren watsa labarai wato Femi Adesina ya bayyana cewa bawai iya gwamnati ba ce ke da hurumin samar da ayyukan yi ba.

Muhammadu Buhari ya ce yin ci-rani ba laifi ba ne, halin da aka samu kai ne ya jawo haka. Mai magana da yawun Shugaban kasa ya fadi haka da aka yi hira da shi.

Hadimin shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, Femi Adesina, ya bayyana cewa ba da yawun shugaban ƙasa Buhari, aka yi wa ƴan Najeriya wasu alƙawuran ba a 2015...

Hadimin shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, Femi Adesina, ya yi kacackaca da sanannen fasto, Bishop Matthew Kukah, ya ce masa ya kyale malinta kawai ya koma siyasa.

Hadimin shugaban kasa, Femi Adesina, ya bayyana cewa ya kwashe kwanaki bakwai yana kashe N20,000 da ya samu da kyar daga banki. Yace duk ana iya yin maneji.

Bishop Mathew Kukah ya bayyana cewa ya saba sukar gwamnati tun kafin zuwan shugaban kasa Muhammadu Buhari kuma zai ci gaba bayan tawagarsa sun bar kan mulki.

Mai magana da yawun bakin Shugaban kasa ya yi magana a kan rade-radin canza shugaban. An ji shugaban kasa bai shirin canza Shugaban Hukumar INEC kafin zabe.

Za ku ji yadda Ake ta Surutu Yayin da Manyan Na-kusa da Buhari Suka Tashi da Lambobin Girma. A jerin akwai masu taya Muhammadu Buhari aiki a fadar Aso Villa.

Rahotanni sun tabbatar da an sa sunan Abba Kyari a cikin mutane 437 da za a karrama. Wasu mutane 67 za su samu CON baya ga sunayen Sarakuna, manya da Mawaka.
Femi Adesina
Samu kari