
Femi Adesina







Bishop Mathew Kukah ya bayyana cewa ya saba sukar gwamnati tun kafin zuwan shugaban kasa Muhammadu Buhari kuma zai ci gaba bayan tawagarsa sun bar kan mulki.

Mai magana da yawun bakin Shugaban kasa ya yi magana a kan rade-radin canza shugaban. An ji shugaban kasa bai shirin canza Shugaban Hukumar INEC kafin zabe.

Za ku ji yadda Ake ta Surutu Yayin da Manyan Na-kusa da Buhari Suka Tashi da Lambobin Girma. A jerin akwai masu taya Muhammadu Buhari aiki a fadar Aso Villa.

Rahotanni sun tabbatar da an sa sunan Abba Kyari a cikin mutane 437 da za a karrama. Wasu mutane 67 za su samu CON baya ga sunayen Sarakuna, manya da Mawaka.

Gwamnatin Tarayya a daren ranar Talata ta ce wutar lantarki ta inganta a karkashin gwamnatin Shugaba Muhammdu Buhari matuka idan aka kwatanta da yadda ta ke a

NDLEA Ta Yi Babban Kamu, Sai da Buhari Ya Fito Yana Yabawa Buba Marwa. Nasara bayan nasarar da Janar Buba Marwa yake samu a NDLEA ya burge Muhammadu Buhari

Femi Adesina, mai magana da yawun shugaban kasa, ya ce David Oyedepo, mai majami'ar Living Faith ta duniya, ya "makance da kiyayyar" da yake wa shugaba Buhari.

Hadimin shugaban kasa Muhammadu Buhari na musamman a harkar yada labarai, Femi Adesina, ya bayyana burinsa na zama manomi bayan wa’adin shugaban kasa Muhammadu

Mai bawa shugaban kasa Muhammadu Buhari shawara na musamman kan harkokin yada labarai Femi Adesina, ya ce shugaba Buhari na da wanda ya fi son ya gaje shi 2023.
Femi Adesina
Samu kari