Babban kotun tarayya
A labarin nan, za a ji cewa babbar kotu da ke zamanta a Kano ta daure sauran mutanen da aka kama da sarar wasu yara daga sassa daban-daban a jihar.
Kotun tarayya ta bai wa Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan belin N50m. Ana tuhumar 'yar majalisar da ƙaryar cewa Akpabio da Yahaya Bello na kitsa kashe ta.
Kotun daukaka ƙara mai zama a jihar Legas ta soke hukuncin babbar kotun tarayya na kwace kadarori da wasu maƙudan kudi da ake zargin suna da alaƙa da Emefiele.
Kotun tarayya ta gurfanar da wasu mutane 13 ciki har da dan Indiya bisa zagin sace man disil na Naira biliyan 4 wa Aliko Dangote. An daga shari'ar zuwa Yuli.
A labarin nan, za a ji cewa matar Sanata Sunday Katung mai wakiltar Kaduna ta Kudu ta shiga tsaka mai wuya yayin da wata kotun Ingila ke zarginta da laifi.
Za a ji cewa Mohammed Abacha ya fara daukaka kara kan hukuncin da ya hana shi mallakar rijiyar mai ta OPL 245 da ke hannun kamfanonin Agip and Shell.
Tsohon alkalin alkalan Najeriya, Mohammed Lawal Uwais ya rasu a safiyar Juma'a. Ya rasu yana da shekara 88. Uwais ya yi aiki tare da Umaru Yar'adua.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Sarkin Gwandu, Al-Mustapha Jokolo ya ce ya rungumi kaddara bayan kotun koli ta tabbatar da raba shi da sarautar Gwandu baki daya.
A labarin nan, za ji cewa Sanatar Kogi ta Tsakiya, Natasha Akpoti Uduaghan ta musanta cewa muryarta ce a wani sabon bidiyo da aka fitar kan Tinubu.
Babban kotun tarayya
Samu kari