Nade-naden gwamnati
MURIC ta bukaci Nyesom Wike ya bayyana dalilin dakatar da Injiniya Shehu Hadi, tana mai cewa rashin bayani na nuna rashin bin ka'ida da rashin adalci wajen korar.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya ce ba zai rage yawan ministocinsa kamar yadda wasu ke ta kiraye-kiraye ba, ya ce duk wanda ya naɗa yana da amfani.
Gwamnatin jihar Ondo ta sha alwashin daukar mummunan mataki kan wasu sarakunan gargajiya kan laifin kwace filaye inda ta ce za ta tura su gidan kaso.
Gwamnatin tarayya ta dakatar da nada Akanta Janar da Bola Tinubu ya nada. Hajiya Naja'atu Muhammad ta ce an ware wasu 'yan Arewa biyu wajen nada shi.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya nada mukamai kusan 100 a hukumomin raya tafkin ruwan Najeriya 12 a Kudu da Arewa. Mutane 72 sun samu mukamai a jihohi.
Gwamna Umar A. Namadi na jihar Jigawa ya fatattaki daya daga cikin hadiminsa mai suna Khadijah Sidi Sulaiman daga mukaminta a yau Laraba 18 ga watan Disambar 2024.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin Musa Ilyasu Kwankwaso da Injiniya Rabi’u Sulaiman Bichi a hukumar raya kogunan Hadejia-Jama’are a Najeriya.
Akpabio ya ce ministoci masu bijirewa gayyatar Majalisa ba su cancanci gurbi ba, yayin da Tinubu ya gabatar da kasafin 2025 mai darajar N47.9trn.
Majiyoyi sun shaida cewa ministan Abuja ya dakatar da Injiniya Shehu Hadi saboda ya 'faye' mayar da hankali kan tsarin aiki, lamarin da ya saba da ra'ayin Wike.
Nade-naden gwamnati
Samu kari