Nade-naden gwamnati
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya yi sababbin nade-nade a gwamnatinsa. Gwamnan ya nada sababbin kwamishinoni da za su yi aiki a gwamnatinsa.
Gwamnan Francis Nwifuru na jihar Ebonyi ya dawo da kwamishinoni guda uku da aka dakatar, ciki har da na Kananan Hukumomi, Lafiya, da Albarkatun Ruwa.
Yayin da yan adawa suka taso gwamnatin Bola Tinubu a gaba kan salon gwamnatinsa, an bukaci Ministoci daga Arewa su kare shi daga caccakar masu suka.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule.ya yi taron bankwana da dukkan hadimansa da ya naɗa, ya sanar da su cewa ya sallame su daga aiki nam take.
Majalisar tarayya ta mika sunayen mutum 11, ciki har da ‘ya’yan manyan ‘yan siyasa, domin ba su mukaman daraktoci a hukumar Cigaban Arewa maso Yamma (NWDC).
Tsohuwar Ministar Mata da Bola Tinubu ya kora a watan Oktoban 2025, Uju Kennedy-Ohanenye, ta koma harkar fina-finan Nollywood a Kudancin Najeriya.
Tinubu ya sauke shugabannin jami’o’i da dama, ciki har da Farfesa Aisha Maikudi ta jami’ar Abuja da Farfesa Chigbu na UNN, tare da nada sabbin shugabanni.
Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo ya dakatar da Antoni-Janar kuma kwamishinan shari'a da shugaban hukumar kula da ƙananan hukumomi kan badaƙala.
Sakataren jam'iyar APC a Kano, Alhaji Ibrahim Zakari Sarina ya zama sabon kwamishinan Hukumar Koke-Koke (PCC) mai wakiltar jihar inda ya maye gurbin Hon. Yusuf Atta.
Nade-naden gwamnati
Samu kari