Nade-naden gwamnati
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da naɗin ɗan Kwankwaso da kuma wasu mutum 3 a matsayin sababbin kwamishinonin da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya naɗa.
Sanata Plang ya musanta raɗe-raɗin da ke yawo cewa majalisar dattawa na shirin tunɓuke Sanata Godswill Akpabio, ya ce babu wani abu mai kama da haka.
Gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa ya ce naɗin da kwmaishina ya yi na hadimai 273 naɗi ne ka girmamawa amma gwamnati ba za ta rika biyansu albashi ba.
Ministan ayyuka a Najeriya, Dave Umahi ya bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu zai shafe shekaru takwas a karagar mulki kamar yadda ubangji ya fada masa.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya ce ya nada Mustapha dan Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso a matsayin kwamishina saboda matashi ne da ya cancanta.
Shugaban Najeriya, Bila Ahmed Tinubu ya naɗa Dakta Dr. Abdullahi Usman Bello a matsayin sabon shugaban hukumar ɗa'ar ma'aikata ta ƙasa CCB, ya fitar da sanarwa.
Gwamnan Kano, Abba Yusuf ya nemi majalisar dokokin jihar da ta amince ya kafa sabbin ma’aikatun wutar lantarki da makamashi, tsaron cikin gida, ayyukan jin kai...
Gwamnatin shugaban kasa Bola Tinubu, ta karbo aron ¥15bn daga wata hukumar ƙasaar waje domin bunkasa harkar noma a Najeriya, sai an shekara 30 ba a gama biya ba.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir ya tura sunayen mutane hudu Majalisa ciki har ɗan Sanata Rabiu Kwankwaso mai suna Mustapha domin tantance su a matsayin kwamishinoni.
Nade-naden gwamnati
Samu kari