Yan bindiga
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta fito ta yi martani kan rahotannin da ke cewa an yi garkuwa da mutane kusan 200 a kan babban titin hanyar Kadina zuwa Abuja.
Jami'an yan sanda biyu sun rasa rayukansu yayin da wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kai hari wurin hakar ma’adinai a Oreke-Oke-Igbo, jihar Kwara.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa wani dan bindiga mai suna, Abu Alhaji, ya rasu a asibiti bayan kama shi a Katsina-Ala, Jihar Benue, ranar 1 ga Yunin 2025
Yayin da ake fama da ta'addanci a Zamfara, shugabannin Fulani sun koka kan yadda ake nuna musu wariya da zalunci duk da cewa su ba duka ‘yan ta’adda ba ne.
Bidiyon Sheikh Yabo dauke da bindiga yayin da yake wa’azi a Sokoto ya tayar da kura, inda wasu ke goyon bayansa, yayin da wasu kuma ke ganin rashin dacewar hakan.
Aƙalla mutum 43 aka kashe a hare-haren da 'yan bindiga suka kai Gwer da Apa a jihar Benue. Maharan sun kai farmaki da dare, inda suka buɗe wuta a garuruwan.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamao sun kashe jami'an tsaro na rundunar CJTF a jihar Zamfara. 'Yan bindigan sun kashe jami'an bayan sun shirya musu kwanton bauna.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro (NSA), Nuhu Ribadu, ya nuna damuwa kan yadda matsalar rashin tsaro ta addabi mutanen Najeriya masu yawa.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun sace mutane 127 bayan mummunan harin da suka kai jihar Kebbi. Sun kashe maza da mata yayin harin da suka kai.
Yan bindiga
Samu kari