Yan bindiga
'Yan bindiga da ake zargin Fulani makiyaya ne sun kashe ɗan sanda da wasu mutane uku a Benue. Fiye da 30 aka ce sun mutu a hare-haren da aka kai sassan jihar.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun yi aika-aika a jihar Plateau. Miyagun sun hallaka wani malamin addinin Kirista bayan sun kai masa hari a gidansa.
'Yan bindiga sun kai hari unguwar Grow Himes da ke Chikakore a Kubwa da ke birnin tarayya Abuja. Sun yi artabu da 'yan sanda kuma sun sace mutane da dama.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin kwanton bauna kan jami'an rundunar tsaron jihar Katsina. Sun kashe wasu daga cikinsu har lahira.
Mun sami rahoto cewa jami’an tsaron a sun kama dagacin Guiwa da wasu mutum 13 bisa zargin taimaka wa ‘yan bindiga a karamar hukumar Mashegu a Niger.
Rahoton da muka samu ya tabbatar da cewa yan bindiga sun kai hari cikin masallaci a Unguwar Galadunci da ke karamar hukumar Anka a jihar Zamfara.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta dauki matakai kan matsalar 'yan bindiga da ta dade tana ci wa jihar tuwo a kwarya.
Kungiyoyin fararen hula sama da 35 sun yi korafi ga Bola Tinubu kan rikicin Hamdiyya Sidi Sharif da gwamnatin Sokoto karkashin gwamna Ahmed Aliyu Sokoto.
Yayin da jihar Katsina ke fama da hare-haren yan bindiga, Sarkin Daura Alhaji Faruq Umar-Faruq ya bayyana abin da ya fi ta’addanci muni saboda illa ga muhalli.
Yan bindiga
Samu kari