Yan bindiga
Miyagun ƴan bindiga sun kai wani sabon hari a jihar Kaduna inda suka yi awon gaba da mutane masu yawa. Ƴan bindigan sun halaka mutum ɗaya tare da sace wasu mutum 19.
Wata mahaifiya ta yi ta maza inda ta cafke wani ɗan ta'adda da ya save ɗiyarta sannan ya halaka ta bayan an ba shi kuɗin fansa masu yawa a Zariya.
Gwamnan jihar Zamfara ya sha caccaka daga jigon APC kan yadda ya zargi gwamnatin tarayya da yunkurin tattaunawa da 'yan bindiga a kwanakin nan masu zuwa.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun cinnawa gidan wani babban ɗan majalisae wakilai wuta a jihar Imo. Ƴan bindigan sun sha alwashin cigaba da ta'addancinsu.
Jami'an rundunar ƴan sandan jihar Benue sun samu nasarar cafke wasu miyagun masu garkuwa da mutane da suka daɗe suna cin karensu babu babbaka a jihar.
Tsagerun 'yan bindiga sun sake kai farmaki ƙauyuka biyu a ƙaramar hukumar Munya da ke jihar Neja, inda suka yi awon gaba da mutane sama da 30 harda mata.
Rundunar Tsaro a Najeriya ta nemi hadin kan al'umma wurin yakar ta'addanci a kasar, rundunar ta ce ita kadai ba za ta iya kawo karshen matsalar tsaro ba.
Miyagun 'yan bindiga sun yi ajalin aƙalla mutane 6 yayin da suka kai sabon hari wani ƙauye a karamar hukumar Zangon Kataf da ke kudancin jihar Ƙaduna.
Ƴan bindiga waɗanda ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun kai sabon hari a jihar Kwara, inda suka yi awon gaba da wata mata da ƴaƴanta guda uku.
Yan bindiga
Samu kari