Yan bindiga
Tsohon kakakin Majalisar Wakilai, Aminu Tambuwal, ya ce ‘yan ta’adda ba sa wakiltar kowace addini, illa masu aikata laifuka ne wadanda suke kashe al'umma.
Jami'an hadin guiwa na Civilian Joint Task Force (CJTF) sun tabbatar da hallaka shahararren jagoran ’yan bindiga, Kachalla Isihu Buzu, a wani samame a Zamfara.
Sarkin Kabba, Oba Solomon Owoniyi tare da CAN a Kabba/Bunu, sun dakatar da dukkan ayyukan coci sakamakon barazanar tsaro da hare-haren ‘yan bindiga.
Kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) a Arewa ta nuna damuwa kan karuwar matsalar rashin tsaro. Ta bukaci Shugaba Bola Tinubu ya tashi tsaye kan matsalar.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya ce talauci, yaɗa bayanan ƙarya da wasu matsaloli biyu na ƙara rashin tsaro a Arewa. Ya nemi haɗin gwiwa da gyaran mulki.
Wasu miyagun 'yam bindiga sun kashe masu hakar ma'adanai har mutum 12 yayin da suka kai farmaki wani ramin da suke aiki a yankin Barkin Ladi a jihar Filato.
An shiga tashin hankali a garin Ora da ke kan iyakar Osun da Kwara bayan ‘yan bindiga sun kashe basarake tare da sace tsohon jami’in Kwastam a wani sabon hari.
Kasar Najeriya na shirin karɓar jiragen yaƙi M-346 guda 24 daga ƙasar Italiya, bayan yarjejeniya da kamfanin tsaro na Leonardo domin yaki da ta'addanci.
Rahotanni sun bayyana cewa mutanen gari sun yi kukan kura sun tare wata dabar yan bindiga, sun kama daya daga ciki kuma sun kashe shi a jihar Zamfara.
Yan bindiga
Samu kari