Yan bindiga
An shawarci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya dauki hanyar tattaunawa da 'yan bindiga don ceto dalibai da matan da aka sace a jihohin Kaduna da Borno.
Wasu gungun miyagun 'yan ta'adda dauke da makamai sun sake kai harin ta'addanci a wani kauye da ke karamar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna, a ranar Asabar.
Sanannen malamin addinin musuluncin can, Sheikh Ahmed Abubakar Gumi, ya fadi kuskuren da gwamnatin tarayya ke yi wajen kawo karshen 'yan bindiga.
Hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya bukaci hadin kan hukumar EFCC wurin dakile masu daukar nauyin ta'addanci domin kawo karshen matsalar.
Yayin da matsalar tsaro ke kara kamari a Najeriya, kungiyar shugabannin jam’iyyar APC ta fusata kan matsalar tsaro a kasar inda ta ba Bola Tinubu shawarwari.
Akalla mutane bakwai da suka hada da jarirai biyu da mata biyar ne dakarun sojoji na rundunar Hadarin Daji suka kubutar a yayin wani samame da suka kai dajin Zamfara
Yayin da ake fama da matsalar tsaro a yankin Arewacin Najeriya, Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya ce an kwashe daliban da aka sace zuwa jihohi makwabta.
Gwamnonin Arewacin Najeriya 19 sun gana da mai ba Shugaba Tinubu shawara a bangaren tsaro, Nuhu Ribadu yayin da matsalar tsaro ke ci gaba da addabar yankin.
Shahararren Fasto Elijah Ayodele ya gargadi Shugaba Bola Tinubu kan yin sulhu da Sheikh Ahmed Gumi ya ce zai jagoranta inda ya ce shi ma abin bincike ne.
Yan bindiga
Samu kari