Yan bindiga
'Yan bindiga sun sace matafiya da dama a kan hanyar Kaduna - Birnin Gwari a ranar Laraba bayan kai musu hari. A halin yanzu ba a samu cikakken bayani ba kan har
Wasu hotuna suna ta yawo wadandan ake cewa na jama'ar da farmakin 'yan bindiga na jihar Sokoto ya ritsa da su ne. Yankin arewa maso yamma ya na fuskantar hari.
Wasu malaman makaranta a jihar Ekiti sun fara tara kudin fansa domin ceto daya daga cikinsu da aka sace daga hannun miyagun 'yan bindiga. Suna tara N500 kowanne
Wasu mazauna a jihar Neja sun bar kauyukansu yayın da 'yan bindiga suka addabi yankin da hare-haren ta'addanci. Wasu mata sun haihu a kan tsaunuka cikin kunci.
Kimanin manoma 45 ne aka kashe yayin da 27 suka jikkata sakamakon sabon hari da aka kai a kananan hukumomin Lafia, Obi da Awe a Jihar Nasarawa. Jaridar Daily Tr
Awanni 24 kacal bayan hallaka wasu mutum 38 a faɗin jihar Kaduna, wasu tsagerun yan bindiga sun bindige wani basarake a karamar hukumar Giwa dake jihar Kaduna
Hope Uzodinma, gwamnan jihar Imo, ya ce zai fallasa sunayen masu daukar nauyin ta'addancin a jihar.Gwamnan ya sanar da cewa nan da watan Janairu zai yi fallasa.
Wasu 'yan bindiga da ba a san su waye sun farmaki wasu masu sarautar gargajiya, inda suka sace malamin fada da wani sarkin gargajiya a wani yankin jihar Imo.
Fitaccen gagararren dan bindiga, Bello Turji, a halin yanzu ya nakasa sakamakon raunikan da ya samu yayin da jiragen yakin soji suka kai farmaki maboyarsu.
Yan bindiga
Samu kari