Yan bindiga
‘Yan bindiga sun halaka mutane 10 sannan sun yi garkuwa da mata 33 daga kauyaku bakwai da ke karkashin karamar hukumar Gusau a jihar, The Punch ta ruwaito. An s
Femi Adesina, mai magana da yawun shugaban kasa, ya ce yana sa ran za a ga bayan manyan 'yan ta'addan kasar nan kafin cikar wa'adin mulkin shugaban kasa Buhari.
Kauyukan Kwapre, Dabna, Lar, Zah da sauran wasu kauyuka ne a gundumar Garaha, wanda daga nan ne mahaifar babban sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha.
Hukumar NSCDC ta tabbatar da damke wasu mutum uku da ta ake zargin 'yan bindiga ne yayin da suka tsere zuwa yankin Magami da ke Zamfara sakamakon ruwan wuta.
Rahoto ya nuna cewa mutanen kauyuka da dama a Gundumar Guraha, inda sakataren gwamnatin tarayya ya fito, sun gudu daga gidajen su saboda harin yan bindiga.
A ranar Asabar, ranar da mabiya addinin kirista ke biki kirsimeti, wasu yan bindiga sun kai hari jihar Zamfara, inda suka kashe mutane kuma suka sace mata 33.
Wasu yan bijilanti sun bi sawun yan bindiga har cikin daji, sun yi musayar wuta, kuma sun samu nasarar ceto mutum 2 da aka sace a gona yayin da suka je aiki.
Wasu yan bindiga da ba'a san ko du waye ba sun sake kai hari Zariya, sun shiga gidajen jama'a kuma sun tasa keyar aƙalla mutum shida zuwa wani wuri na daban.
Rahotanni sun bayyana cewa wasu mafarauta sun yi wa yan bindiga kwantan bauna, sun bude musu wuta a jihar Kaduna, mutane da dama sun kubuta daga sansanin su.
Yan bindiga
Samu kari