Yan bindiga
'Yan bindiga sun kai mummuan hari a wani yankin jihar Katisna, sun hallaka jami;an tsaro da dama a wurin. Sun sace motoci da kuma kona wasu bayan tafka barna.
Sarkin musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar ya bayyana yadda matsalar tsaro ta zama wa kasar nan matsalar da ko ibada ba zai yiwu a iya yi ba a yanzu...
Dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Gummi/Bukkuyum na jihar Zamfara, Sulaiman Abubakar Gumi ya ce korar ‘yan bindiga ne ke kawo hare-hare a garuruwa.
Jama'a su na bukatar bincike mai tsauri kan alakar da ke tsakanin wasu gwamnoni da dan ta'adda, Bello Turji, bayan an ga hotunan makusancin sa da gwamnonin.
Rundunar ƴan sandan jihar Neja ta tabbatar da kisan uku daga cikin jami'an ta da ƴan sa kai biyu mazauna yankin yayin da ƴan bindiga su ka yi kwantan ɓauna.
Wasu yan bindiga da ake zargin suna da alaƙa da ƙungiyar Boko Haram, sun bindige Basarake har lahira a cikin gidansa, kuma sun kashe matashin yaro a Adamawa.
Gwamna Abubakar Sani Bello na jihar Neja ya bayyana yadda akalla fararen huluna 165, jami’an tsaro 25 da ‘Yan Sa Kai 30 suka rasa rayukansu cikin kwanaki 17.
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu son kafa kasar Biafra ne, IPOB a ranar Talata suka afka wata cocin katolika da ke Onitsha, jihar Anambra a kudu maso gabas.
A ƙalla mutane 16 ne suka rasa rayukan su a ranar Juma'ah yayin da wasu waɗanɗa ake zargi da zama ƴan bindiga suka kai hari Danko ƙaramar hukumar Wasagu, Kebbi.
Yan bindiga
Samu kari