Kashim Shettima
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya bayyana cewa shugabancin Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na APC, kamar an yi an gama ne a yankin arewa.
yanayin siyasa a nigeria na kara dumi, kasantuwar gabatuwa baban zaben kasa wanda aka sa ran gudunarwa a watan maris din shekarar 2023, inji Hukumar zaben kasar
Jam'iyyar PDP, ta cika baki cewa za ta kwace mulki a hannun jam'iyyar APC a Borno a zaben 2023 musamman bayan ta samu sabbin mambobi miliyan 1 cikin wata guda.
Dan takarar kujeran mataimakin shugaban kasa karkashin jam'iyyar All Progressives Congress APC ya caccaki dan takaran shugaban kasan PDP, Alhaji Atiku Abubakar.
Matasan APC a arewa sun yabawa dan takarar shugaban kasa na APC da manyan jiga-jigan jam’iyyar kan zabar Kashim Shettima a matsayin mataimakin Tinubu a 2023.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi batu mai ban dariya a fadarsa da ke Abuja yayin da yake martani ga zabo Sanata Kashim Shettima a matsayin abokin takara.
Gabannin zaben 2023, Sanata Kashim Shettima, ya magantu a kan yiwuwar hadakarsu da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.
Bayan bada gidansa a matsayin ofishin yakin neman zaben Tinubu/Shettima, tsohon shugaban jam'iyyar APC a jihar Enugu, Dr Ben Nwoye, ya dauki wani mataki don
Shugaban kungiyar Tinubu/Shettima Vanguard na kasa, Mr Sunday Asefon, a ranar Laraba 26 ga watan Oktoba, a Abuja, ya yi alkawarin tattaro kan daliban Najeriya z
Kashim Shettima
Samu kari