Kashim Shettima
Abokin takarar Tinubu a zaben 2023, Kashim Shettima ya bayyana abubuwan da kasar nan ke bukata daga shugaban da zai gaji Buhari a 2023 don kawo ci gaba Najeriya
Mataimakin shugaban jam'iyyar APC na a yankin Kudu maso Yamma, Mr Isaac Kekemeke ya bayyana kwarin gwiwarsa ga lashe zaben Tinubu a zaben 2023 mai zuwa badi.
Hon. Yakubu Dogara da Babachir David Lawal, suna ci gaba da kalubalantar tikitin Musulmi da Musulmi, cewa za su ci gaba da fafutuka don ganin an yi adalci.
A wannan rahoto da mu ka fitar, za ku ji Kashim Shettima ya bayyana yadda APC za ta dankara ‘dan takarar jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar da kasa a zaben 2023.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressivs Congress, APC, Asiwaju Bola Tinubu, da abokin takararsa Kashim Shettima da Kakakin Majalisa, Gbajabiamila
Dan takarar shugaban kasa Asiwaju Bola Tinubu da mataimakinsa Sanata Kashim Shettima za su kai ziyara sakateriyar jam'iyyar APC a yau Laraba, 7 ga watan Satumba
Masu ruwa da tsakin na jam'iyyar APC sun shawarci jam'iyyar ta maye gurbin Shettima kafin ranar Talata, 20 ga watan Satumba, lokacin da INEC za ta fitar da jeri
Gabannin babban zaben shugaban kasa na 2023, Sanata Kashim Shettima ya yi kira ga al'ummar arewa a kan su zabi Bola Ahmed Tinubu, a matsayin shugaban kasa.
Jam'iyyar PDP ta caccaki Kashim Shettima kan yadda yake kokarin yin gogayyar suna da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan bayan Zagon kasa da ya dinga masa.
Kashim Shettima
Samu kari