Kashim Shettima
Wakilin Birtaniya ya ce manufofin Bola Tinubu za su taimakawa tattalin arzikin Najeriya. A cewarsa Duniya ta na lura da tsare-tsaren da Tinubu ya ke kawowa.
Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya karɓi bakuncin jakadan kasar Burtaniya a Najeriya a fadar shugaban kasa kuma sun tattauna batutuwa da dama.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya amince hukumomin NEMA da NAHCON su koma ƙarƙashin kulawar ofishin mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima daga yanzu.
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya ce, jama'a sun yi wa kalaman da ya yi a kwanakin baya mumummunar fahimta. Kashim ya yi kalaman ne a lokacin da ake.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya gargadi gwamnoni kan aiki ga 'yan kasa, ya bukaci gwamnonin su hada kai don samun ingantacciyar rayuwa wa 'yan Najeriya.
Kashim Shettima ya bayyana cewa a shirye yake ya ɗuka ƙasa kan guiwoyinsa domin ya roƙi zaɓaɓbun sanatoci su zaɓi Godswill Akpabio shugaban majalisar dattawa.
Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima, ya bayyana cewa Sanata Godswill Akpabio shi ne ya cancanta da ya shugabanci majalisar dattawa ta 10 saboda kwarewarsa.
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya bukaci zababbun sanatoci da su duba cancanta da ra'ayin kasa wajen zabar shugabannin majalisa ta 10 ba aljihunsu ba.
Majalisar dattawa ta 9 ta gudanar da zaman karshe watau na bankwana yau Asabar a zauren ta da ke Abuja, Sanata Kashim Shettima da matar Tinubu sun halarta.
Kashim Shettima
Samu kari