Kashim Shettima
Babbar mataimakiyar shugaban Majalisar Dinkin Duniya (MDD), Amina Mohammed, ta alakanta rikicin Boko Haram a arewa maso gabashin Najeriya da bushewar da tafkin tekun Chadi ke yi. Amina ta bayyana cewar tekun na Chadi na samar da
A jiya, Lahadi, 26 ga watan Agusta, ne dakarun rundunar soji ta 82 dake aikin tabbatar da zaman lafiya a jihar Borno karkashin "Ofireshon Lafiya Dole, sun ragargaji wasu mayakan kungiyar Boko Haram a garin Kulamari dake karamar hu
Nana tace ta bada wannan tallafi ga wadanda suka amfana ne don su samu abinda zasu yanka a yayin bikin babbar Sallah dake karatowa, sa’annan ta bukacesu dasu taimaka ma Najeriya da addu’ar samun zaman lafiya mai daurewa.
NAIJ.com ta ruwaito dalibi Zakari dan asalin jihar Borno ne, kuma ya nuna bajinta a jarabawar JAMB ta bana, inda ya samu maki dari uku da sittin da hudu, 364, hakan ya sanya shi zama dalibi mafi yawan adadin maki a cikin dubunnan
Direbobin babur mai kafa uku da ake kira “a daidaita sahu ko keke Napep” na can a garin Maiduguri, babban birni jihar Borno, suna gudanar da wata zangar-zangar nuna kin amincewa da yadda jami’an ‘yan sanda ke matsa masu basu nagor
A kokarin su na tabbatar da zamna lafiya a jihar Borno, rundunar sojin Najeriya tare da hadin gwuiwar ‘yan agajin sa kai da ake kira “civilian JTF” sun yi nasarar kubutar da wasu mutane 148 da mayakan Boko Haram ke tsare da su a
Allah ya yiwa matashin baturen Musulmi dan kasar Australia, Ali Banat, mai gidauniyar taimakon Musulmi masu karamin karfi dake fadin duniya, rasuwa. Matashin ya mutu ne bayan kamuwa da cutar daji da ake kira Cancer a Turanci. Kafi
Gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima, ya yada wasu hotunan sa da aka dauke shi a gonarsa a shafin sa na dandalin sada zumunta, Facebook , tare da rubuta “ina kaunar noma a saman hotunan. A cikin hotunan gwamnan ya bayyana cewar go
Lamarin ya faru ne ranar Litinin da yamma, amma labara bai iso zuwa cikin garin Maiduguri mai nisan kilomita 170 daga Askira ba sai safiyar yau, Talata. Kwamishinan ‘yan sandan jihar, Damian Chukwu, ya tabbatar da afkuwar lamarin
Kashim Shettima
Samu kari