Zaben Najeriya
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta sauya sunayen wasu daga cikin 'yan takararta da suka samu nasara a zabubbukan fitar da gwanin da ta gudanar.
Fasahar da aka kawo za ta ba jama'a damar sauke katinsu na PVC. Kuma daga nan gaba kadan, babu maganar ziyartar ofishi ko cibiyoyin rajista kafin a samu PVC.
Hasashe ya ba APC da Tinubu ninkin baninkin na kuri’un 2023.Gwamnan Ekiti ya fada wa APC kuri’un da mutanesa za su ba Tinubu a 2027, ya ce zai kai 700, 000.
Gwaskaye za su yi takarar sanata, an tabbatar da takararsu a APC. Mukhtar Ramalan Yero, Shehu Sani da irinsu Godswill Akpabio da Yahaya Bello za su hadu a majalisa.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Joash Ojo Amupitan, ya yi magana kan batun satar akwatin zabe da magudi gabanin 2027.
Har yanzu NNPP ba ta samu damr karbar lambar shigar da bayanan yan takara daga hukumar INEC ba yayin da aka kammala bai wa jam'iyyun siyasa gabanin 227.
A labarin nan, za a ji cewa dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NDC Peter Obi ya bayyana wasu daga cikin kunshin da kawo Najeriya idan aka zabe shi a 2027.
INEC ta bayyana cewa jam’iyyun siyasa 9 sun karɓi lambobin shiga domin shigar da bayanan ‘yan takarar zaɓen 2027 na shugaban kasa da majalisar tarayya.
A labarin nan, za a ji cewa wasu masu neman takara biyar a jihar Kano suna neman mayar da hannun agogo baya game da zaben fitar da gwani a JAM'IYYAR NDC.
Zaben Najeriya
Samu kari