EFCC
Ahmed Idris yana neman yin sulhu da EFCC a kotu a shari'ar satar kudi. Lauyan da ya kai kara, Rotimi Jacobs esq ya fadawa Alkali wannan a ranar Larabar nan.
Naja’atu Muhammad ta fallasa irin satar kudin da ake yi a Gwamnatin Najeriya. Kwamishinar ta sanar da hukumar EFCC cewa Musiliu Smith ya na satar dukiyar kasa.
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta yi wa Ladidi Mohammed, shugaban sashin kwato kadarorin gwamnati na ma'aikatar shari'ar tambayoyi kan zargin damfara, The Cabl
Wani babban ma’aikaci da ya yi aiki a National Veterinary Research Institute (NVRI) da ke garin Vom a jihar Filato zai dawo da albashin da ya rika karba a baya.
Hukumar yaki da rashawa ta Najeriya, EFCC, ta ayyana neman dan Najeriya da ya shahara a intanet, Ismaila Mustapha wanda aka fi sani da Mompha, ruwa a jallo. Ana
Abuja - Jami'an hukumar yaki da cin hanci da rashawan Najeriya EFCC sun yi sun kai wa yan kasuwar canji da ke unguwar Wuse Zone 4 a Abuja sammame da nufin
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) ta isa babbar kotun tarayya tare da dakataccen Akanta Janar na tarayya. A watan Mayu ne aka damke Idris a Kano.
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC, ta ce za ta gurfanar da Ahmed Idris, dakataccen Akanta Janar na tarayyar Najeriya, a kotu a ranar Juma'a. A watan Mayu ne ak
Wata kotu da ke zamanta a Legas, a ranar 1 ga watan Yuli ta yanke wa Sanata Peter Nwaoboshi, mai wakiltar Delta North, hukuncin daurin shekaru 7 kan almundahana
EFCC
Samu kari