EFCC
Wata 'yar kasuwa da ke zaune a Legas ta rasa ranta bayan ta garkame kanta a bandaki yayin da jami'an Hukumar EFCC sun yi yunkurin damke ta har cikin gida.
Ana tunanin Abdulaziz Yari ya samu kaso daga cikin kudin da ake zargin AGF ya yi sama da su. Yari ya yi facaka da kason kusan N300m da ya karba wajen Umrah.
Sababbin bayanan da aka samu sun tabbatar da cewa Alhaji Abdulaziz Yari ya bar hannun EFCC. EFCC ta ce ta ba Ahmed Idris beli, amma ana binciken Akanta Janar.
Hukumar Yaki da Rashawa da Masu Yi Wa Arzikin Kasa Ta'annati, EFCC, ta sako dakataccen Akanta Janar na kasa, Ahmed Idris da ta kama kwanakin baya. Wasu majiyoyi
Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC ta kammala gabatar da shaidu a shari'ar da take wa tsohon gwamnan jihar Plateau.
Bincike da hukumar yaki da cin hanci da hana yiwa tattalin arziki zagon kasa ke yi kan dakataccen Akanta-Janar na Tarayya, Ahmed Idris, ya kai biliyan B170.
Antoni-janar na tarayya kuma ministan shari'a, Abubakar Malami, ya umarci hukumar yaki da cin hanci da rashawa, EFCC da ta dakata da tuhumar Rochas Okorocha.
Rochas Okorocha ya tona hikimar aiko masa da EFCC ana shirin tantance ‘Yan takaran APC, domin yana cikin wadanda za su nemi takarar shugaban Najeriya a 2023.
Hukumar Yaki da rashawa da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati, EFCC, ta yi bayanin dalilin da yasa jami'anta suka yi dirar mikiya a gidan tsohon gwamnan
EFCC
Samu kari