EFCC
Jami'an hukumar yaki da rashawa ta EFCC sun kama wani dan shekara 29 mai suna Ume Ifechukwu Clinton saboda sojan gona, damfara ta kwamfuta da karbar kudi ta han
Hukumar ICPC mai yaki da rashin gaskiya tana kokarin tsabtace harkar ilmi. Shugaban ICPC a Najeriya yace sun rufe makarantu masu bada takardar digirin bogi.
A zaman da aka yi a makon jiya, Lauyan EFCC ya yi galaba a kan wani 'Dan damfara wanda ake yi wa lakabi da Yahoo Boy. Alkali ya karbe dukiyoyin Alkali Tanimu.
Babbar kotun tarayya da ke zama a Dutse, ta sallami tsohon gwamnan Jigawa, Saminu Turaki tare da wanke shi daga tuhumar da hukumar yaki da cin hanci ke masa.
An amincewa Hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta gurfanar da Sanata Stella Adaeze Oduah ta jam'iyyar All Progressives Congress, APC, kan zargin almundahar kudi fi
Hukumar Hana Yi Wa Tattalin Arziƙin Ƙasa Zangon Ƙasa, EFCC, ta yi nasarar kama wani uba da ɗansa a bisa zargin yin zamba cikin aminci na Naira biliyan N5bn.
Daga barin kurkuku, Joshua Dariye ya fallasa yadda ya kashewa PDP kudin da ake zargin ya sata. N266m cikin kudin da ake zargi na sata sun tafi ne a yakin zabe.
A jiya Ibrahim Magu ya samu lambar yabo na musamman a Abuja. A wajen bikin ne Tsohon Shugaban hukumar EFCC na rikon kwarya ya yi karin haske kan rasa aikinsa.
Wasu matasa a ranar Alhamis, 7 ga watan Oktoba sun yi kira ga gwamnati ta soke Hukumar yaki da rashawa ta EFCC. Matasan, ranar Alhamis 7 ga watan Oktoba, sun yi
EFCC
Samu kari