EFCC
Sule Lamido yana shari’a da EFCC da ‘ya ‘yansa Aminu Sule Lamido da Mustapha Sule Lamido. Alkali yace dole a binciki Sule Lamido da ‘Ya ‘yansa a kan zargin sata
Kotu ta daure Mawaki da wasu mutane na tsawon shekaru 20 saboda laifin damfara. Alkalin da ya saurari wannan kara a Ilorin, ya zartar da hukuncin dauri a kan su
Shugaban hukumar ICPC, Bolaji Owasanoye ya koka a kan yadda jami’an tsaro ke barna, wani hafsun soja wanda ya saci N4bn daga gidan sojoji, ya yi gidaje a Abuja.
Wasu ‘ya ‘yan APC sun rubuta takardar korafi, suna zargin an saci miliyoyin kudi a asusun jam’iyya, Idowu Olaonipekun da Ayinde Suuru suka rubuta wannan takarda
Hukumar da ke yaki da cin hanci da hana yiwa tattalin arziki zagon kasa ta sake kama kakakin majalisar dokokin jihar Ogun, Olakunle Oluomo, kan almundahana.
Za a ji Gwamnatin Tarayya ta tono kudi, kadarori, gidaje da dukiyoyin da Abba Kyari ya boye. An tono kudi, kadarori, gidaje da dukiyoyinsa da ke Abuja da Borno.
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'anatti, EFCC, tun kafuwarta a 2003 karkashin gwamnatin tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, ta kama a kal
Jihar Enugu - Hukumar EFCC shiyyar Enugu ta sami nasarar kama wasu mutane arba’in da daya da take zargi da zamba ta yanar gizo a garin Awka na jihar Enugu.
Tsakanin Mayun 2011 da 2019, Abdulfatah Ahmed ne ya rike kujerar gwamna a jihar Kwara. Naira biliyan 11.9 ake zargin sun bace daga asusun jihar Kwara a lokacin.
EFCC
Samu kari