EFCC
EFCC mai yaki da masu yi wa tattalin arziki zagon-kasa ta kama yaron shugaban PDP. Kola Obafemi a matsayin Lauyan wadanda ake kara ya nemi beli amma bai dace ba
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ƙasa (EFCC) ta bayyana cewa yanzu haka tana bincikar wasu ministiri 2 kan badakalar makudan kudaden da suka kai N4bn.
EFCC mai yaki da rashin gaskiya za ta fara farautar wadanda za su bar mulki a watan Mayu, ga wadanda za su bar ofis bayan Mayu, a shirye ake da a kamo su duk.
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa (EFCC) ta samu nasarar cafke wasu ɓata gari masu damfarar yanar gizo, Yahoo-Yahoo a jihar Kwara, a cikin su akwai malami.
An yankewa tsohon kwamishinan sufuri na jihar Imo, Laz Anyanwu, hukuncin daurin shekaru uku a gidan gyara hali. Anyanwu ya yi aiki a gwamnatin Rochas Okorocha.
Za a ji labari EFCC ta ce Hafsun sojojin sama da aka yi a 2014 ya sace kudin tsaro. Air Marshall Adesola Amosu ya rike gidan sojan sama ne tsakanin 2014 da 2015
An kama Garba Tahir da satar N26m na tsofaffin ma’aikatan gwamnati. Alkalin kotun tarayya a garin Abuja ya samu tsohon Akanta da wawuran fanshon ma’aikata.
Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin Najeriya zagon ƙasa ta gurfanar da ɗan takarar Majalisar Dattawa na Kano ta Tsakiya na APC, Alhaji A.A Zaura a kotu.
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati, EFCC, ta kama wata dattijuwa yar shekara 73 da wasu mutum biyu bayan samunsu da katin PVC 20 a Benin
EFCC
Samu kari