EFCC
Tsohon Gwamnan Benuwai ya bar hannun EFCC bayan shafe awa 10 a hannu. A cikin tsofaffin Gwamnonin da su ka sauka daga mulki, na jihar Benuwai aka fara cafkewa.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya bayyana cewa akan basussuka yake tafiyar da harkokin mulkin jihar Zamfara. Hakan a cewarsa ya samo asali ne daga.
Ana zargin cewa Hukumar EFCC ta fara farautar tsohon Gwamna, Bello Muhammad Matawalle. Kwanaki 21 da su ka wuce kenan da Bello Matawalle ya sauka daga ofis.
An yaba ma shugaban kasa Bola Tinubu kan dakatar da Abdulrasheed Bawa a matsayin shugaban EFCC saboda yana bin duk abun da Abubakar Malami ya fada masa ne.
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya bayyana muhimman abubuwan guda 8 da gwamnatinsa za ta fi mayar da hankali a kai. Tinubu ya bayyana hakan ne ranar Alhamis a Abuja.
Labari ya zagaye gari cewa tsohon AGF ya na wasan buya da EFCC. Tsohon Ministan shari’a na kasa, Abubakar Malami SAN ya karyata rade-radin cewa ya bar Najeriya
Aƙalla ministoci 8 ne na gwamnatin tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari aka tabbatar da cewa Hukumar Yaƙi Da Cin Hanci Da Rashawa (EFCC), ta Gayyata zuwa ofis.
Hukumar yaki da cin hanci da sauran laifuka ta ICPC ta gurfanar da tsohon magatakardan Hukumar JAMB, Farfesa Ojerinde kan badakalar makudan kudade a hukumarsa.
Wani babban lauya ya buƙaci shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu da ya dakatar da shugaban Hukumar Zaɓe ta Kasa (INEC), Mahmoud Yakubu, kamar yadda ya dakatar da.
EFCC
Samu kari