EFCC
Abdulrasheed Bawa, dakataccen shugaban Hukumar Yaki da Rashawa da Yi Wa Tattalin Arzikin Kasa Zagon Kasa, ya isa ofishin Hukumar Yan Sandan Farin Kaya, DSS.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ce Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bada umurnin dakatar da shugaban EFCC, Abdulrasheed Bawa ne don zarginsa da aokata ba dai-dai ba.
Shugaban kasa Asiwaju Bola Tinubu ya dakatar da Abdulrasheed Bawa, shugaban hukumar yaki da cin hanci da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC).
Abdullahi Ganduje, ya bukaci babbar kotun jihar Kano da ta hana hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) gayyata ko bincikensa a kan bidiyonsa na daloli.
Haruna Garus Gololo wanda yana cikin manyan jam’iyyar APC a Bauchi ya ce akwai bukatar EFCC ta binciki jami’an gwamnatin da suka yi aiki da Muhammadu Buhari
Tsohuwar ministar harkokin mata, Pauline Tallen, ta fito fili ta yi magana kan zargin karkatar da N2bn. Tallen tace ba cafke ta EFCC ta yi ba, ita ta kai kanta
Jami'an hukumar EFCC sun tsare tsohuwar ministar harkokin mata, Pauline Tallen, da tambayoyi kan zargin karkatar da wasu makudan kudi da ya kai naira biliyan 2.
Shugaban ƙasa, Bola Tinubu, ya sanya labule da shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa (EFCC), Abdulrasheed Bawa, a ofishinsa da ke fadar shugaban ƙasa.
Tsohon gwamna Samuel Ortom ya yi martani ga rahoton cewa hukumar EFCC na shirin kama shi jim kadan bayan ya mika mulki ga sabuwar gwamnatin APC a jihar Benue.
EFCC
Samu kari